Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 67 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗۖ وَمَا كَانَ أَكۡثَرُهُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[الشعراء: 67]
﴿إن في ذلك لآية وما كان أكثرهم مؤمنين﴾ [الشعراء: 67]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne a cikin wannan akwai aya, kuma mafi yawansu ba su kasance masu imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne a cikin wannan akwai aya, kuma mafi yawansu ba su kasance masu imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne a cikin wannan akwai ãyã, kuma mafi yawansu ba su kasance mãsu ĩmãni ba |