Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 71 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿قَالُواْ نَعۡبُدُ أَصۡنَامٗا فَنَظَلُّ لَهَا عَٰكِفِينَ ﴾
[الشعراء: 71]
﴿قالوا نعبد أصناما فنظل لها عاكفين﴾ [الشعراء: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Muna bauta wa gumaka, saboda haka muna yini masu lazimta a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Muna bauta wa gumaka, saboda haka muna yini masu lazimta a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Munã bauta wa gumãka, sabõda haka munã yini mãsu lazimta a gare su |