Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 82 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿وَٱلَّذِيٓ أَطۡمَعُ أَن يَغۡفِرَ لِي خَطِيٓـَٔتِي يَوۡمَ ٱلدِّينِ ﴾
[الشعراء: 82]
﴿والذي أطمع أن يغفر لي خطيئتي يوم الدين﴾ [الشعراء: 82]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda Yake ina kwaɗayin Ya gafarta mini kurakuraina, a ranar sakamako |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda Yake ina kwaɗayin Ya gafarta mini kurakuraina, a ranar sakamako |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda Yake inã kwaɗayin Ya gãfarta mini kurãkuraina, a rãnar sãkamako |