Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 19 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿فَلَمَّآ أَنۡ أَرَادَ أَن يَبۡطِشَ بِٱلَّذِي هُوَ عَدُوّٞ لَّهُمَا قَالَ يَٰمُوسَىٰٓ أَتُرِيدُ أَن تَقۡتُلَنِي كَمَا قَتَلۡتَ نَفۡسَۢا بِٱلۡأَمۡسِۖ إِن تُرِيدُ إِلَّآ أَن تَكُونَ جَبَّارٗا فِي ٱلۡأَرۡضِ وَمَا تُرِيدُ أَن تَكُونَ مِنَ ٱلۡمُصۡلِحِينَ ﴾
[القَصَص: 19]
﴿فلما أن أراد أن يبطش بالذي هو عدو لهما قال ياموسى أتريد﴾ [القَصَص: 19]
Abubakar Mahmood Jummi To, a lokacin da Musa ya yi nufin ya damƙi wanda yake maƙiyi ne a gare su, (mai neman agajin) ya ce,* "Ya Musa! Shin kananufin ka kashe ni ne kamar yadda ka kashe wani rai jiya? Ba ka son kome face ka kasance mai tanƙwasawa** a cikin ƙasa kuma ba ka nufin ka kasance daga masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lokacin da Musa ya yi nufin ya damƙi wanda yake maƙiyi ne a gare su, (mai neman agajin) ya ce, "Ya Musa! Shin kananufin ka kashe ni ne kamar yadda ka kashe wani rai jiya? Ba ka son kome face ka kasance mai tanƙwasawa a cikin ƙasa kuma ba ka nufin ka kasance daga masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi To, a lõkacin da Mũsã ya yi nufin ya damƙi wanda yake maƙiyi ne a gare su, (mai nẽman ãgajin) ya ce, "Ya Mũsã! Shin kanãnufin ka kashe ni ne kamar yadda ka kashe wani rai jiya? Ba ka son kõme fãce ka kasance mai tanƙwasawa a cikin ƙasa kuma bã ka nufin ka kasance daga mãsu kyautatãwa |