Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 18 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿فَأَصۡبَحَ فِي ٱلۡمَدِينَةِ خَآئِفٗا يَتَرَقَّبُ فَإِذَا ٱلَّذِي ٱسۡتَنصَرَهُۥ بِٱلۡأَمۡسِ يَسۡتَصۡرِخُهُۥۚ قَالَ لَهُۥ مُوسَىٰٓ إِنَّكَ لَغَوِيّٞ مُّبِينٞ ﴾
[القَصَص: 18]
﴿فأصبح في المدينة خائفا يترقب فإذا الذي استنصره بالأمس يستصرخه قال له﴾ [القَصَص: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya wayi gari a cikin birnin yana mai tsoro, yana sauna. Sai ga wanda ya nemi taimako daga gare shi a jiya, yana neman agajinsa. Musa ya ce masa, "Lalle kai ɓatacce ne, bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya wayi gari a cikin birnin yana mai tsoro, yana sauna. Sai ga wanda ya nemi taimako daga gare shi a jiya, yana neman agajinsa. Musa ya ce masa, "Lalle kai ɓatacce ne, bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya wãyi gari a cikin birnin yanã mai tsõro, yanã sauna. Sai ga wanda ya nẽmi taimako daga gare shi a jiya, yanã nẽman ãgajinsa. Mũsã ya ce masa, "Lalle kai ɓatacce ne, bayyananne |