Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 23 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَلَمَّا وَرَدَ مَآءَ مَدۡيَنَ وَجَدَ عَلَيۡهِ أُمَّةٗ مِّنَ ٱلنَّاسِ يَسۡقُونَ وَوَجَدَ مِن دُونِهِمُ ٱمۡرَأَتَيۡنِ تَذُودَانِۖ قَالَ مَا خَطۡبُكُمَاۖ قَالَتَا لَا نَسۡقِي حَتَّىٰ يُصۡدِرَ ٱلرِّعَآءُۖ وَأَبُونَا شَيۡخٞ كَبِيرٞ ﴾
[القَصَص: 23]
﴿ولما ورد ماء مدين وجد عليه أمة من الناس يسقون ووجد من﴾ [القَصَص: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da ya isa mashayar Madyana, ya sami wata jam'ar mutane suna shayarwa, kuma a bayansu ya sami waɗansu mata biyu suna korar (tumakinsu). Ya ce: "Mene ne sha'aninku?" Suka ce, "Ba za mu iya shayarwa ba sai makiyaya sun fita, kuma ubanmu tsoho* ne mai daraja |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da ya isa mashayar Madyana, ya sami wata jam'ar mutane suna shayarwa, kuma a bayansu ya sami waɗansu mata biyu suna korar (tumakinsu). Ya ce: "Mene ne sha'aninku?" Suka ce, "Ba za mu iya shayarwa ba sai makiyaya sun fita, kuma ubanmu tsoho ne mai daraja |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da ya isa mashãyar Madyana, ya sãmi wata jam'ar mutãne sunã shãyarwa, kuma a bãyansu ya sãmi waɗansu mãtã biyu sunã kõrar (tumãkinsu). Ya ce: "Mẽne ne shã'aninku?" Suka ce, "Bã zã mu iya shãyãrwa ba sai makiyãya sun fita, kuma ubanmu tsõho ne mai daraja |