Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 34 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿وَأَخِي هَٰرُونُ هُوَ أَفۡصَحُ مِنِّي لِسَانٗا فَأَرۡسِلۡهُ مَعِيَ رِدۡءٗا يُصَدِّقُنِيٓۖ إِنِّيٓ أَخَافُ أَن يُكَذِّبُونِ ﴾
[القَصَص: 34]
﴿وأخي هارون هو أفصح مني لسانا فأرسله معي ردءا يصدقني إني أخاف﴾ [القَصَص: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ɗan'uwana Haruna shi ne mafi fasaha daga gareni, ga harshe, saboda haka Ka aika shi tare da ni, yana mai taimako, yana gaskata ni, lalle ne ina tsoron su ƙaryata ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ɗan'uwana Haruna shi ne mafi fasaha daga gareni, ga harshe, saboda haka Ka aika shi tare da ni, yana mai taimako, yana gaskata ni, lalle ne ina tsoron su ƙaryata ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ɗan'uwana Hãrũna shĩ ne mafi fasãha daga gareni, ga harshe, sabõda haka Ka aika shi tãre da ni, yanã mai taimako, yanã gaskata ni, lalle ne inã tsõron su ƙaryata ni |