Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 50 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿فَإِن لَّمۡ يَسۡتَجِيبُواْ لَكَ فَٱعۡلَمۡ أَنَّمَا يَتَّبِعُونَ أَهۡوَآءَهُمۡۚ وَمَنۡ أَضَلُّ مِمَّنِ ٱتَّبَعَ هَوَىٰهُ بِغَيۡرِ هُدٗى مِّنَ ٱللَّهِۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يَهۡدِي ٱلۡقَوۡمَ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[القَصَص: 50]
﴿فإن لم يستجيبوا لك فاعلم أنما يتبعون أهواءهم ومن أضل ممن اتبع﴾ [القَصَص: 50]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan ba su karɓa maka ba to sai ka sani suna bin son zuciyarsu ne kawai, kuma wane ne mafi ɓata daga wanda ya bi son zuciyarsa, ba tare da wata shiriya daga Allah ba? Lalle ne, Allah ba ya shiryar da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan ba su karɓa maka ba to sai ka sani suna bin son zuciyarsu ne kawai, kuma wane ne mafi ɓata daga wanda ya bi son zuciyarsa, ba tare da wata shiriya daga Allah ba? Lalle ne, Allah ba ya shiryar da mutane azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan ba su karɓa maka ba to sai ka sani sunã bin son zuciyarsu ne kawai, kuma wãne ne mafi ɓata daga wanda ya bi son zuciyarsa, bã tãre da wata shiriya daga Allah ba? Lalle ne, Allah bã ya shiryar da mutãne azzãlumai |