Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 49 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿قُلۡ فَأۡتُواْ بِكِتَٰبٖ مِّنۡ عِندِ ٱللَّهِ هُوَ أَهۡدَىٰ مِنۡهُمَآ أَتَّبِعۡهُ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ﴾ 
[القَصَص: 49]
﴿قل فأتوا بكتاب من عند الله هو أهدى منهما أتبعه إن كنتم﴾ [القَصَص: 49]
| Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "To ku zo da wani littafi daga, wurin Allah, wanda yake shi ne mafi shiryarwa daga gare su, in bi shi, idan kunkasance masu gaskiya  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "To ku zo da wani littafi daga, wurin Allah, wanda yake shi ne mafi shiryarwa daga gare su, in bi shi, idan kunkasance masu gaskiya  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "To ku zo da wani littãfi daga, wurin Allah, wanda yake shi ne mafi shiryarwa daga gare su, in bĩ shi, idan kunkasance mãsu gaskiya  |