×

Kuma rãnar da (Allah) Yake kiran su sa'an nan Ya ce: "Inã 28:62 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Qasas ⮕ (28:62) ayat 62 in Hausa

28:62 Surah Al-Qasas ayat 62 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 62 - القَصَص - Page - Juz 20

﴿وَيَوۡمَ يُنَادِيهِمۡ فَيَقُولُ أَيۡنَ شُرَكَآءِيَ ٱلَّذِينَ كُنتُمۡ تَزۡعُمُونَ ﴾
[القَصَص: 62]

Kuma rãnar da (Allah) Yake kiran su sa'an nan Ya ce: "Inã abõkan tãrayyaTa, waɗanda kuka kasance kunã rayãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ويوم يناديهم فيقول أين شركائي الذين كنتم تزعمون, باللغة الهوسا

﴿ويوم يناديهم فيقول أين شركائي الذين كنتم تزعمون﴾ [القَصَص: 62]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ranar da (Allah) Yake kiran su sa'an nan Ya ce: "Ina abokan tarayyaTa, waɗanda kuka kasance kuna rayawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ranar da (Allah) Yake kiran su sa'an nan Ya ce: "Ina abokan tarayyaTa, waɗanda kuka kasance kuna riyawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma rãnar da (Allah) Yake kiran su sa'an nan Ya ce: "Inã abõkan tãrayyaTa, waɗanda kuka kasance kunã riyãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek