Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 61 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿أَفَمَن وَعَدۡنَٰهُ وَعۡدًا حَسَنٗا فَهُوَ لَٰقِيهِ كَمَن مَّتَّعۡنَٰهُ مَتَٰعَ ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا ثُمَّ هُوَ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ مِنَ ٱلۡمُحۡضَرِينَ ﴾
[القَصَص: 61]
﴿أفمن وعدناه وعدا حسنا فهو لاقيه كمن متعناه متاع الحياة الدنيا ثم﴾ [القَصَص: 61]
Abubakar Mahmood Jummi Shin fa, wanda Muka yi wa wa'adi, wa'adi mai kyau, sa'an nan shi mai haɗuwa da shi ne, yana zama kamar wanda Muka jiyar da shi ɗan daɗi, daɗin rayuwar duniya, sa'an nan shi a Ranar ¡iyama yana daga masu shiga wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, wanda Muka yi wa wa'adi, wa'adi mai kyau, sa'an nan shi mai haɗuwa da shi ne, yana zama kamar wanda Muka jiyar da shi ɗan daɗi, daɗin rayuwar duniya, sa'an nan shi a Ranar ¡iyama yana daga masu shiga wuta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, wanda Muka yi wa wa'adi, wa'adi mai kyau, sa'an nan shĩ mai haɗuwa da shi ne, yanã zama kamar wanda Muka jiyar da shi ɗan dãɗi, dãɗin rãyuwar dũniya, sa'an nan shi a Rãnar ¡iyãma yanã daga mãsu shiga wuta |