Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 63 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿قَالَ ٱلَّذِينَ حَقَّ عَلَيۡهِمُ ٱلۡقَوۡلُ رَبَّنَا هَٰٓؤُلَآءِ ٱلَّذِينَ أَغۡوَيۡنَآ أَغۡوَيۡنَٰهُمۡ كَمَا غَوَيۡنَاۖ تَبَرَّأۡنَآ إِلَيۡكَۖ مَا كَانُوٓاْ إِيَّانَا يَعۡبُدُونَ ﴾
[القَصَص: 63]
﴿قال الذين حق عليهم القول ربنا هؤلاء الذين أغوينا أغويناهم كما غوينا﴾ [القَصَص: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda magana ta wajaba a kansu, su ce: "Ya Ubangijinmu! Waɗannan su ne waɗanda muka halakar mun halakar da su kamar yadda muka halaka. Mun barranta zuwa gare Ka, ba su kasance mu suke bauta wa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda magana ta wajaba a kansu, su ce: "Ya Ubangijinmu! Waɗannan su ne waɗanda muka halakar mun halakar da su kamar yadda muka halaka. Mun barranta zuwa gare Ka, ba su kasance mu suke bauta wa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda magana ta wajaba a kansu, su ce: "Yã Ubangijinmu! Waɗannan sũ ne waɗanda muka halakar mun halakar da su kamar yadda muka halaka. Mun barranta zuwa gare Ka, ba su kasance mũ suke bautã wa ba |