×

Kuma ku yi gaugawa zuwa ga nẽman gãfara daga Ubangijinku da wata 3:133 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:133) ayat 133 in Hausa

3:133 Surah al-‘Imran ayat 133 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 133 - آل عِمران - Page - Juz 4

﴿۞ وَسَارِعُوٓاْ إِلَىٰ مَغۡفِرَةٖ مِّن رَّبِّكُمۡ وَجَنَّةٍ عَرۡضُهَا ٱلسَّمَٰوَٰتُ وَٱلۡأَرۡضُ أُعِدَّتۡ لِلۡمُتَّقِينَ ﴾
[آل عِمران: 133]

Kuma ku yi gaugawa zuwa ga nẽman gãfara daga Ubangijinku da wata Aljanna wadda fãɗinta (dai dai da) sammai da ƙasa ne, an yi tattalinta dõmin mãsu taƙawa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وسارعوا إلى مغفرة من ربكم وجنة عرضها السموات والأرض أعدت للمتقين, باللغة الهوسا

﴿وسارعوا إلى مغفرة من ربكم وجنة عرضها السموات والأرض أعدت للمتقين﴾ [آل عِمران: 133]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ku yi gaugawa zuwa ga neman gafara daga Ubangijinku da wata Aljanna wadda faɗinta (dai dai da) sammai da ƙasa ne, an yi tattalinta domin masu taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ku yi gaugawa zuwa ga neman gafara daga Ubangijinku da wata Aljanna wadda faɗinta (dai dai da) sammai da ƙasa ne, an yi tattalinta domin masu taƙawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ku yi gaugawa zuwa ga nẽman gãfara daga Ubangijinku da wata Aljanna wadda fãɗinta (dai dai da) sammai da ƙasa ne, an yi tattalinta dõmin mãsu taƙawa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek