Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 141 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَلِيُمَحِّصَ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَيَمۡحَقَ ٱلۡكَٰفِرِينَ ﴾ 
[آل عِمران: 141]
﴿وليمحص الله الذين آمنوا ويمحق الكافرين﴾ [آل عِمران: 141]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma domin Allah Ya ɗauraye waɗanda suka yi imani, kuma Ya ƙoƙe kafirai | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma domin Allah Ya ɗauraye waɗanda suka yi imani, kuma Ya ƙoƙe kafirai | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma dõmin Allah Ya ɗauraye waɗanda suka yi ĩmãni, kuma Ya ƙõƙe kãfirai |