Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 140 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿إِن يَمۡسَسۡكُمۡ قَرۡحٞ فَقَدۡ مَسَّ ٱلۡقَوۡمَ قَرۡحٞ مِّثۡلُهُۥۚ وَتِلۡكَ ٱلۡأَيَّامُ نُدَاوِلُهَا بَيۡنَ ٱلنَّاسِ وَلِيَعۡلَمَ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَيَتَّخِذَ مِنكُمۡ شُهَدَآءَۗ وَٱللَّهُ لَا يُحِبُّ ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[آل عِمران: 140]
﴿إن يمسسكم قرح فقد مس القوم قرح مثله وتلك الأيام نداولها بين﴾ [آل عِمران: 140]
Abubakar Mahmood Jummi Idan wani miki ya shafe ku, to, lalle ne, wani miki kamarsa ya shafi mutanen, kuma waɗancan kwanaki Muna sarrafa su a tsakanin mutane domin Allah Ya san waɗanda suka yi imani kuma Ya sami masu shahada daga gare ku. Kuma Allah ba Ya son azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan wani miki ya shafe ku, to, lalle ne, wani miki kamarsa ya shafi mutanen, kuma waɗancan kwanaki Muna sarrafa su a tsakanin mutane domin Allah Ya san waɗanda suka yi imani kuma Ya sami masu shahada daga gare ku. Kuma Allah ba Ya son azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Idan wani mĩki ya shãfe ku, to, lalle ne, wani mĩki kamarsa ya shãfi mutãnen, kuma waɗancan kwãnaki Muna sarrafa su a tsakãnin mutãne dõmin Allah Ya san waɗanda suka yi ĩmãni kuma Ya sãmi mãsu shahãda daga gare ku. Kuma Allah ba Ya son azzãlumai |