Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 142 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿أَمۡ حَسِبۡتُمۡ أَن تَدۡخُلُواْ ٱلۡجَنَّةَ وَلَمَّا يَعۡلَمِ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ جَٰهَدُواْ مِنكُمۡ وَيَعۡلَمَ ٱلصَّٰبِرِينَ ﴾
[آل عِمران: 142]
﴿أم حسبتم أن تدخلوا الجنة ولما يعلم الله الذين جاهدوا منكم ويعلم﴾ [آل عِمران: 142]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kun yi zaton ku shiga Aljanna alhali kuwa Allah bai bada sanin waɗanda suka yi jihadi daga gare ku ba, kuma Ya san masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kun yi zaton ku shiga Aljanna alhali kuwa Allah bai bada sanin waɗanda suka yi jihadi daga gare ku ba, kuma Ya san masu haƙuri |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kun yi zaton ku shiga Aljanna alhãli kuwa Allah bai bãda sanin waɗanda suka yĩ jihãdi daga gare ku ba, kuma Ya san mãsu haƙuri |