Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 78 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿وَإِنَّ مِنۡهُمۡ لَفَرِيقٗا يَلۡوُۥنَ أَلۡسِنَتَهُم بِٱلۡكِتَٰبِ لِتَحۡسَبُوهُ مِنَ ٱلۡكِتَٰبِ وَمَا هُوَ مِنَ ٱلۡكِتَٰبِ وَيَقُولُونَ هُوَ مِنۡ عِندِ ٱللَّهِ وَمَا هُوَ مِنۡ عِندِ ٱللَّهِۖ وَيَقُولُونَ عَلَى ٱللَّهِ ٱلۡكَذِبَ وَهُمۡ يَعۡلَمُونَ ﴾
[آل عِمران: 78]
﴿وإن منهم لفريقا يلوون ألسنتهم بالكتاب لتحسبوه من الكتاب وما هو من﴾ [آل عِمران: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, daga gare su akwai wata ƙungiya suna karkatar da harsunansu da Littafi domin ku yi zaton sa daga Littafin, alhali kuwa ba shi daga Littafin. Kuma suna cewa: "Shi daga wurinAllah yake." Alhali kuwa shi, ba daga wurin Allah yake ba. Suna faɗar ƙarya ga Allah, alhali kuwa suna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, daga gare su akwai wata ƙungiya suna karkatar da harsunansu da Littafi domin ku yi zaton sa daga Littafin, alhali kuwa ba shi daga Littafin. Kuma suna cewa: "Shi daga wurinAllah yake." Alhali kuwa shi, ba daga wurin Allah yake ba. Suna faɗar ƙarya ga Allah, alhali kuwa suna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, daga gare su akwai wata ƙungiya suna karkatar da harsunansu da Littãfi dõmin ku yi zaton sa daga Littãfin, alhãli kuwa bã shi daga Littãfin. Kuma suna cẽwa: "Shi daga wurinAllah yake." Alhãli kuwa shi, bã daga wurin Allah yake ba. Sunã faɗar ƙarya ga Allah, alhãli kuwa sunã sane |