Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 77 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿إِنَّ ٱلَّذِينَ يَشۡتَرُونَ بِعَهۡدِ ٱللَّهِ وَأَيۡمَٰنِهِمۡ ثَمَنٗا قَلِيلًا أُوْلَٰٓئِكَ لَا خَلَٰقَ لَهُمۡ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ وَلَا يُكَلِّمُهُمُ ٱللَّهُ وَلَا يَنظُرُ إِلَيۡهِمۡ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ وَلَا يُزَكِّيهِمۡ وَلَهُمۡ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[آل عِمران: 77]
﴿إن الذين يشترون بعهد الله وأيمانهم ثمنا قليلا أولئك لا خلاق لهم﴾ [آل عِمران: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne waɗanda suke sayen 'yan tamani kaɗan da alkawarin Allah da rantsuwoyinsu, waɗannan babu wani rabo a gare su a Lahira, Kuma Allah ba Ya yin magana da su, kuma ba Ya dubi zuwa gare su, a Ranar ¡iyama, kuma ba Ya tsarkake su, kuma suna da Azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suke sayen 'yan tamani kaɗan da alkawarin Allah da rantsuwoyinsu, waɗannan babu wani rabo a gare su a Lahira, Kuma Allah ba Ya yin magana da su, kuma ba Ya dubi zuwa gare su, a Ranar ¡iyama, kuma ba Ya tsarkake su, kuma suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne waɗanda suke sayen 'yan tamani kaɗan da alkawarin Allah da rantsuwõyinsu, waɗannan bãbu wani rabo a gare su a Lãhira, Kuma Allah bã Ya yin magana da su, kuma bã Ya dũbi zuwa gare su, a Rãnar ¡iyãma, kuma bã Ya tsarkake su, kuma sunã da azãba mai raɗaɗi |