Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 79 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿مَا كَانَ لِبَشَرٍ أَن يُؤۡتِيَهُ ٱللَّهُ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحُكۡمَ وَٱلنُّبُوَّةَ ثُمَّ يَقُولَ لِلنَّاسِ كُونُواْ عِبَادٗا لِّي مِن دُونِ ٱللَّهِ وَلَٰكِن كُونُواْ رَبَّٰنِيِّـۧنَ بِمَا كُنتُمۡ تُعَلِّمُونَ ٱلۡكِتَٰبَ وَبِمَا كُنتُمۡ تَدۡرُسُونَ ﴾
[آل عِمران: 79]
﴿ما كان لبشر أن يؤتيه الله الكتاب والحكم والنبوة ثم يقول للناس﴾ [آل عِمران: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Ba ya yiwuwa ga wani mutum, Allah Ya ba shi Littafi da hukunci da Annabci, sa'an nan kuma ya ce wa mutane: "Ku kasance bayi gare ni, baicin Allah." Amma (zai ce): "Ku kasance masu aikin ibada da abin da kuka kasance kuna karantar da Littafin, kuma da abin da kuka kasance kuna karantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ya yiwuwa ga wani mutum, Allah Ya ba shi Littafi da hukunci da Annabci, sa'an nan kuma ya ce wa mutane: "Ku kasance bayi gare ni, baicin Allah." Amma (zai ce): "Ku kasance masu aikin ibada da abin da kuka kasance kuna karantar da Littafin, kuma da abin da kuka kasance kuna karantawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba ya yiwuwa ga wani mutum, Allah Ya bã shi Littãfi da hukunci da Annabci, sa'an nan kuma ya ce wa mutãne: "Ku kasance bãyi gare ni, baicin Allah." Amma (zai ce): "Ku kasance mãsu aikin ibãda da abin da kuka kasance kuna karantar da Littãfin, kuma da abin da kuka kasance kuna karantãwa |