Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 50 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿فَٱنظُرۡ إِلَىٰٓ ءَاثَٰرِ رَحۡمَتِ ٱللَّهِ كَيۡفَ يُحۡيِ ٱلۡأَرۡضَ بَعۡدَ مَوۡتِهَآۚ إِنَّ ذَٰلِكَ لَمُحۡيِ ٱلۡمَوۡتَىٰۖ وَهُوَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[الرُّوم: 50]
﴿فانظر إلى آثار رحمة الله كيف يحي الأرض بعد موتها إن ذلك﴾ [الرُّوم: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ka dubi alamomin rahamar Allah yadda Yake rayar da ƙasa a bayan mutuwarta. Lalle wannan (Mai wannan aiki), tabbas, Mai rayar da halitta ne, kuma Shi Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ka dubi alamomin rahamar Allah yadda Yake rayar da ƙasa a bayan mutuwarta. Lalle wannan (Mai wannan aiki), tabbas, Mai rayar da halitta ne, kuma Shi Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ka dũbi alãmõmin rahamar Allah yadda Yake rãyar da ƙasã a bãyan mutuwarta. Lalle wannan (Mai wannan aiki), tabbas, Mai rãyar da halitta ne, kuma Shi Mai ikon yi ne a kan kõme |