Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 49 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَإِن كَانُواْ مِن قَبۡلِ أَن يُنَزَّلَ عَلَيۡهِم مِّن قَبۡلِهِۦ لَمُبۡلِسِينَ ﴾
[الرُّوم: 49]
﴿وإن كانوا من قبل أن ينـزل عليهم من قبله لمبلسين﴾ [الرُّوم: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ko da sun kasance a gabanin a saukar da shi a kansu, kusa-kusa, suna baƙin ciki hai ba su iya magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ko da sun kasance a gabanin a saukar da shi a kansu, kusa-kusa, suna baƙin ciki hai ba su iya magana |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kõ da sun kasance a gabãnin a saukar da shi a kansu, kusa-kusa, sunã baƙin ciki hai bã su iya magana |