Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 51 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿وَلَئِنۡ أَرۡسَلۡنَا رِيحٗا فَرَأَوۡهُ مُصۡفَرّٗا لَّظَلُّواْ مِنۢ بَعۡدِهِۦ يَكۡفُرُونَ ﴾
[الرُّوم: 51]
﴿ولئن أرسلنا ريحا فرأوه مصفرا لظلوا من بعده يكفرون﴾ [الرُّوم: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle idan Mun aika wata iska, suka ganta fatsifatsi, lalle za su yini a bayansa suna kafirta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle idan Mun aika wata iska, suka ganta fatsifatsi, lalle za su yini a bayansa suna kafirta |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle idan Mun aika wata iska, suka ganta fatsifatsi, lalle zã su yini a bãyansa sunã kãfirta |