Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 31 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿أَلَمۡ تَرَ أَنَّ ٱلۡفُلۡكَ تَجۡرِي فِي ٱلۡبَحۡرِ بِنِعۡمَتِ ٱللَّهِ لِيُرِيَكُم مِّنۡ ءَايَٰتِهِۦٓۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَٰتٖ لِّكُلِّ صَبَّارٖ شَكُورٖ ﴾
[لُقمَان: 31]
﴿ألم تر أن الفلك تجري في البحر بنعمة الله ليريكم من آياته﴾ [لُقمَان: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, ba ka ga lalle jirgin ruwa na gudana ba a cikin teku da ni'imar Allah domin Ya nuna muku daga ayoyinSa? Lalle a cikin wancan akwai ayoyi ga dukan mai haƙuri, mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka ga lalle jirgin ruwa na gudana ba a cikin teku da ni'imar Allah domin Ya nuna muku daga ayoyinSa? Lalle a cikin wancan akwai ayoyi ga dukan mai haƙuri, mai godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka ga lalle jirgin ruwa nã gudãna ba a cikin tẽku da ni'imar Allah dõmin Ya nũna muku daga ãyõyinSa? Lalle a cikin wancan akwai ãyõyi ga dukan mai haƙuri, mai gõdiya |