Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 2 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿تَنزِيلُ ٱلۡكِتَٰبِ لَا رَيۡبَ فِيهِ مِن رَّبِّ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[السَّجدة: 2]
﴿تنـزيل الكتاب لا ريب فيه من رب العالمين﴾ [السَّجدة: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Saukar da Littafin babu shakka a gare shi, daga Ubangijin talikai yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Saukar da Littafin babu shakka a gare shi, daga Ubangijin talikai yake |
Abubakar Mahmoud Gumi Saukar da Littafin bãbu shakka a gare shi, daga Ubangijin tãlikai yake |