Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 3 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿أَمۡ يَقُولُونَ ٱفۡتَرَىٰهُۚ بَلۡ هُوَ ٱلۡحَقُّ مِن رَّبِّكَ لِتُنذِرَ قَوۡمٗا مَّآ أَتَىٰهُم مِّن نَّذِيرٖ مِّن قَبۡلِكَ لَعَلَّهُمۡ يَهۡتَدُونَ ﴾
[السَّجدة: 3]
﴿أم يقولون افتراه بل هو الحق من ربك لتنذر قوما ما أتاهم﴾ [السَّجدة: 3]
Abubakar Mahmood Jummi Ko suna cewa (Muhammadu ne) ya ƙirƙira shi? A'a, shi ne gaskiya daga Ubangijinka, domin ka yi gargaɗi ga mutane waɗanda wani mai gargaɗi bai je musu ba a gabaninka, fatan za su shiryu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko suna cewa (Muhammadu ne) ya ƙirƙira shi? A'a, shi ne gaskiya daga Ubangijinka, domin ka yi gargaɗi ga mutane waɗanda wani mai gargaɗi bai je musu ba a gabaninka, fatan za su shiryu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ sunã cẽwa (Muhammadu ne) ya ƙirƙira shi? Ã'a, shĩ ne gaskiya daga Ubangijinka, dõmin ka yi gargaɗi ga mutãne waɗanda wani mai gargaɗi bai je musu ba a gabãninka, fãtan zã su shiryu |