Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 36 - الأحزَاب - Page - Juz 22
﴿وَمَا كَانَ لِمُؤۡمِنٖ وَلَا مُؤۡمِنَةٍ إِذَا قَضَى ٱللَّهُ وَرَسُولُهُۥٓ أَمۡرًا أَن يَكُونَ لَهُمُ ٱلۡخِيَرَةُ مِنۡ أَمۡرِهِمۡۗ وَمَن يَعۡصِ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ فَقَدۡ ضَلَّ ضَلَٰلٗا مُّبِينٗا ﴾
[الأحزَاب: 36]
﴿وما كان لمؤمن ولا مؤمنة إذا قضى الله ورسوله أمرا أن يكون﴾ [الأحزَاب: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ya halatta ga mumini kuma haka ga mumina, a lokacin da Allah da Manzonsa Ya hukunta wani umurni, wani zaɓi daga al'amarinsu ya kasance a gare su. Kuma wanda ya saɓa wa Allah da ManzonSa, to, ya ɓace, ɓacewa bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ya halatta ga mumini kuma haka ga mumina, a lokacin da Allah da Manzonsa Ya hukunta wani umurni, wani zaɓi daga al'amarinsu ya kasance a gare su. Kuma wanda ya saɓa wa Allah da ManzonSa, to, ya ɓace, ɓacewa bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ya halatta ga mũmini kuma haka ga mũmina, a lõkacin da Allah da Manzonsa Ya hukunta wani umurni, wani zãɓi daga al'amarinsu ya kasance a gare su. Kuma wanda ya sãɓã wa Allah da ManzonSa, to, yã ɓace, ɓacẽwa bayyananna |