Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 17 - يسٓ - Page - Juz 22
﴿وَمَا عَلَيۡنَآ إِلَّا ٱلۡبَلَٰغُ ٱلۡمُبِينُ ﴾
[يسٓ: 17]
﴿وما علينا إلا البلاغ المبين﴾ [يسٓ: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma babu abin da ke kanmu, face iyar da manzanci bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma babu abin da ke kanmu, face iyar da manzanci bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bãbu abin da ke kanmu, fãce iyar da manzanci bayyananne |