Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 21 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿ٱتَّبِعُواْ مَن لَّا يَسۡـَٔلُكُمۡ أَجۡرٗا وَهُم مُّهۡتَدُونَ ﴾
[يسٓ: 21]
﴿اتبعوا من لا يسألكم أجرا وهم مهتدون﴾ [يسٓ: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Ku bi waɗanda ba su tambayar ku wata ijara kuma su shiryayyu ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku bi waɗanda ba su tambayar ku wata ijara kuma su shiryayyu ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Ku bi waɗanda bã su tambayar ku wata ijãra kuma sũ shiryayyu ne |