Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 20 - يسٓ - Page - Juz 22
﴿وَجَآءَ مِنۡ أَقۡصَا ٱلۡمَدِينَةِ رَجُلٞ يَسۡعَىٰ قَالَ يَٰقَوۡمِ ٱتَّبِعُواْ ٱلۡمُرۡسَلِينَ ﴾
[يسٓ: 20]
﴿وجاء من أقصى المدينة رجل يسعى قال ياقوم اتبعوا المرسلين﴾ [يسٓ: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wani mutum daga mafi nisan birnin ya je, yana tafiya da gaggawa, ya ce: "Ya mutanena! Ku bi Manzannin nan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wani mutum daga mafi nisan birnin ya je, yana tafiya da gaggawa, ya ce: "Ya mutanena! Ku bi Manzannin nan |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wani mutum daga mafi nĩsan birnin ya je, yanã tafiya da gaggãwa, ya ce: "Ya mutãnẽna! Ku bi Manzannin nan |