Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 10 - صٓ - Page - Juz 23
﴿أَمۡ لَهُم مُّلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَمَا بَيۡنَهُمَاۖ فَلۡيَرۡتَقُواْ فِي ٱلۡأَسۡبَٰبِ ﴾
[صٓ: 10]
﴿أم لهم ملك السموات والأرض وما بينهما فليرتقوا في الأسباب﴾ [صٓ: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Ko kuma su ne da mallakar sammai da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu? To sai su hau a cikin sammai (domin, su hana saukar Alƙur'ani ga Muhammadu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Ko kuma su ne da mallakar sammai da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu? To sai su hau a cikin sammai (domin, su hana saukar Alƙur'ani ga Muhammadu) |
Abubakar Mahmoud Gumi Kõ kuma sũ ne da mallakar sammai da ƙasã da abin da ke a tsakãninsu? To sai su hau a cikin sammai (dõmin, su hana saukar Alƙur'ãni ga Muhammadu) |