Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 55 - صٓ - Page - Juz 23
﴿هَٰذَاۚ وَإِنَّ لِلطَّٰغِينَ لَشَرَّ مَـَٔابٖ ﴾
[صٓ: 55]
﴿هذا وإن للطاغين لشر مآب﴾ [صٓ: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Wannan shi ne kuma lalle makangara, haƙiƙa, suna da mafi sharrin makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan shi ne kuma lalle makangara, haƙiƙa, suna da mafi sharrin makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Wannan shĩ ne kuma lalle makangara, haƙĩƙa, sunã da mafi sharrin makõma |