Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 88 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَلَتَعۡلَمُنَّ نَبَأَهُۥ بَعۡدَ حِينِۭ ﴾
[صٓ: 88]
﴿ولتعلمن نبأه بعد حين﴾ [صٓ: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle za ku san babban labarinsa* a bayan ɗan lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle za ku san babban labarinsa a bayan ɗan lokaci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle zã ku san babban lãbãrinsa a bayan ɗan lõkaci |