Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 23 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿ٱللَّهُ نَزَّلَ أَحۡسَنَ ٱلۡحَدِيثِ كِتَٰبٗا مُّتَشَٰبِهٗا مَّثَانِيَ تَقۡشَعِرُّ مِنۡهُ جُلُودُ ٱلَّذِينَ يَخۡشَوۡنَ رَبَّهُمۡ ثُمَّ تَلِينُ جُلُودُهُمۡ وَقُلُوبُهُمۡ إِلَىٰ ذِكۡرِ ٱللَّهِۚ ذَٰلِكَ هُدَى ٱللَّهِ يَهۡدِي بِهِۦ مَن يَشَآءُۚ وَمَن يُضۡلِلِ ٱللَّهُ فَمَا لَهُۥ مِنۡ هَادٍ ﴾
[الزُّمَر: 23]
﴿الله نـزل أحسن الحديث كتابا متشابها مثاني تقشعر منه جلود الذين يخشون﴾ [الزُّمَر: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Ya sassaukar da mafi kyaun labari, Littafi mai kama da juna, wanda ake konkoma karatunsa fatun waɗanda ke tsoron Ubangijinsu, suna taƙura saboda Shi, sa'an nan fatunsu da zukatansu su yi laushi zuwa ga ambaton Allah. Waccan ita ce shiryarwar Allah, Yana shiryar da wanda Ya so game da ita. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, ba shi da wani mai shiryarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya sassaukar da mafi kyaun labari, Littafi mai kama da juna, wanda ake konkoma karatunsa fatun waɗanda ke tsoron Ubangijinsu, suna taƙura saboda Shi, sa'an nan fatunsu da zukatansu su yi laushi zuwa ga ambaton Allah. Waccan ita ce shiryarwar Allah, Yana shiryar da wanda Ya so game da ita. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, ba shi da wani mai shiryarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya sassaukar da mafi kyaun lãbãri, Littãfi mai kama da jũna, wanda ake konkoma karãtunsa fãtun waɗanda ke tsõron Ubangijinsu, sunã tãƙura sabõda Shi, sa'an nan fãtunsu da zukãtansu su yi laushi zuwa ga ambaton Allah. Waccan ita ce shiryarwar Allah, Yanã shiryar da wanda Ya so game da ita. Kuma wanda Allah Ya ɓatar, to, bã shi da wani mai shiryarwa |