Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 22 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿أَفَمَن شَرَحَ ٱللَّهُ صَدۡرَهُۥ لِلۡإِسۡلَٰمِ فَهُوَ عَلَىٰ نُورٖ مِّن رَّبِّهِۦۚ فَوَيۡلٞ لِّلۡقَٰسِيَةِ قُلُوبُهُم مِّن ذِكۡرِ ٱللَّهِۚ أُوْلَٰٓئِكَ فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٍ ﴾
[الزُّمَر: 22]
﴿أفمن شرح الله صدره للإسلام فهو على نور من ربه فويل للقاسية﴾ [الزُّمَر: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Shin fa, wanda Allah Ya buɗa ƙirjinsa, domin Musulunci sa'an nan shi yana a kan haske daga Ubangijinsa, (zai zama kamar waninsa)? To, bone ya tabbata ga maƙeƙasa zukatansu daga ambaton Allah. Waɗancan suna a cikin wata ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, wanda Allah Ya buɗa ƙirjinsa, domin Musulunci sa'an nan shi yana a kan haske daga Ubangijinsa, (zai zama kamar waninsa)? To, bone ya tabbata ga maƙeƙasa zukatansu daga ambaton Allah. Waɗancan suna a cikin wata ɓata bayyananna |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, wanda Allah Ya buɗa ƙirjinsa, dõmin Musulunci sa'an nan shi yanã a kan haske daga Ubangijinsa, (zai zama kamar waninsa)? To, bone yã tabbata ga maƙeƙasa zukãtansu daga ambaton Allah. Waɗancan sunã a cikin wata ɓata bayyananna |