Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 30 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿إِنَّكَ مَيِّتٞ وَإِنَّهُم مَّيِّتُونَ ﴾ 
[الزُّمَر: 30]
﴿إنك ميت وإنهم ميتون﴾ [الزُّمَر: 30]
| Abubakar Mahmood Jummi Lalle kai mai mutuwa ne, kuma su ma lalle masu mutuwa ne  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle kai mai mutuwa ne, kuma su ma lalle masu mutuwa ne  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Lalle kai mai mutuwa ne, kuma su mã lalle mãsu mutuwa ne  |