Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 29 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿ضَرَبَ ٱللَّهُ مَثَلٗا رَّجُلٗا فِيهِ شُرَكَآءُ مُتَشَٰكِسُونَ وَرَجُلٗا سَلَمٗا لِّرَجُلٍ هَلۡ يَسۡتَوِيَانِ مَثَلًاۚ ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِۚ بَلۡ أَكۡثَرُهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[الزُّمَر: 29]
﴿ضرب الله مثلا رجلا فيه شركاء متشاكسون ورجلا سلما لرجل هل يستويان﴾ [الزُّمَر: 29]
Abubakar Mahmood Jummi Allah Ya buga misali; wani mutum (bawa) a cikinsa akwai masu tarayya, masu mugun halin jayayya, da wani mutum (bawa) dukansa ga wani mutum. Shin, za su daidaita ga misali? Godiya ta tabbata ga Allah (a kan bayani). A'a, mafi yawan mutane ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Ya buga misali; wani mutum (bawa) a cikinsa akwai masu tarayya, masu mugun halin jayayya, da wani mutum (bawa) dukansa ga wani mutum. Shin, za su daidaita ga misali? Godiya ta tabbata ga Allah (a kan bayani). A'a, mafi yawan mutane ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah Yã buga misãli; wani mutum (bãwa) a cikinsa akwai mãsu tarayya, mãsu mũgun hãlin jãyayya, da wani mutum (bãwa) dukansa ga wani mutum. Shin, zã su daidaita ga misãli? Gõdiya ta tabbata ga Allah (a kan bayãni). Ã'a, mafi yawan mutãne ba su sani ba |