Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 38 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿وَلَئِن سَأَلۡتَهُم مَّنۡ خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ لَيَقُولُنَّ ٱللَّهُۚ قُلۡ أَفَرَءَيۡتُم مَّا تَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ إِنۡ أَرَادَنِيَ ٱللَّهُ بِضُرٍّ هَلۡ هُنَّ كَٰشِفَٰتُ ضُرِّهِۦٓ أَوۡ أَرَادَنِي بِرَحۡمَةٍ هَلۡ هُنَّ مُمۡسِكَٰتُ رَحۡمَتِهِۦۚ قُلۡ حَسۡبِيَ ٱللَّهُۖ عَلَيۡهِ يَتَوَكَّلُ ٱلۡمُتَوَكِّلُونَ ﴾
[الزُّمَر: 38]
﴿ولئن سألتهم من خلق السموات والأرض ليقولن الله قل أفرأيتم ما تدعون﴾ [الزُّمَر: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle idan ka tambaye su: "Wane ne ya halitta sammai da ƙasa?" Haƙiƙa, za su ce, "Allah ne." Ka ce: "Ashe, to, kun gani abin da kuke kira, waɗanda suke wanin Allah ne, idan Allah Ya nufe ni da wata cuta, shin su abubuwan nan masu kuranye, cutarsa ne? Ko kuma Ya nufe ni da wata rahama, shin, su abubuwan nan masu kame rahamarSa ne?" Ka ce: "Mai isata Allah ne, gare Shi masu tawakkali ke dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle idan ka tambaye su: "Wane ne ya halitta sammai da ƙasa?" Haƙiƙa, za su ce, "Allah ne." Ka ce: "Ashe, to, kun gani abin da kuke kira, waɗanda suke wanin Allah ne, idan Allah Ya nufe ni da wata cuta, shin su abubuwan nan masu kuranye, cutarsa ne? Ko kuma Ya nufe ni da wata rahama, shin, su abubuwan nan masu kame rahamarSa ne?" Ka ce: "Mai isata Allah ne, gare Shi masu tawakkali ke dogara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle idan ka tambaye su: "Wane ne ya halitta sammai da ƙasã?" Haƙĩƙa, zã su ce, "Allah ne." Ka ce: "Ashe, to, kun gani abin da kuke kira, waɗanda suke wanin Allah ne, idan Allah Ya nufe ni da wata cũta, shin sũ abũbuwan nan mãsu kuranye, cutarsa ne? Kõ kuma Ya nufe ni da wata rahama, shin, su abũbuwan nan mãsu kãme rahamarSa ne?" Ka ce: "Mai isata Allah ne, gare Shi mãsu tawakkali ke dõgara |