Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 106 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَٱسۡتَغۡفِرِ ٱللَّهَۖ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ غَفُورٗا رَّحِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 106]
﴿واستغفر الله إن الله كان غفورا رحيما﴾ [النِّسَاء: 106]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka nemi Allah gafara. Lalle ne Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka nemi Allah gafara. Lalle ne Allah Ya kasance Mai gafara, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka nẽmi Allah gãfara. Lalle ne Allah Yã kasance Mai gãfara, Mai jin ƙai |