Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 105 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿إِنَّآ أَنزَلۡنَآ إِلَيۡكَ ٱلۡكِتَٰبَ بِٱلۡحَقِّ لِتَحۡكُمَ بَيۡنَ ٱلنَّاسِ بِمَآ أَرَىٰكَ ٱللَّهُۚ وَلَا تَكُن لِّلۡخَآئِنِينَ خَصِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 105]
﴿إنا أنـزلنا إليك الكتاب بالحق لتحكم بين الناس بما أراك الله ولا﴾ [النِّسَاء: 105]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne, Mu, Mun saukar,* zuwa gare ka, Littafi da gaskiya, domin ka yi hukunci a tsakanin mutane da abin da Allah Ya nuna maka, kuma kada ka kasance mai husuma domin masu yaudara |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Mu, Mun saukar, zuwa gare ka, Littafi da gaskiya, domin ka yi hukunci a tsakanin mutane da abin da Allah Ya nuna maka, kuma kada ka kasance mai husuma domin masu yaudara |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne, Mũ, Mun saukar, zuwa gare ka, Littãfi da gaskiya, dõmin ka yi hukunci a tsakãnin mutãne da abin da Allah Ya nũna maka, kuma kada ka kasance mai husũma dõmin mãsu yaudara |