Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 107 - النِّسَاء - Page - Juz 5
﴿وَلَا تُجَٰدِلۡ عَنِ ٱلَّذِينَ يَخۡتَانُونَ أَنفُسَهُمۡۚ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُحِبُّ مَن كَانَ خَوَّانًا أَثِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 107]
﴿ولا تجادل عن الذين يختانون أنفسهم إن الله لا يحب من كان﴾ [النِّسَاء: 107]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ka yi jayayya domin tunkuɗe wa waɗanda suka yaudari kansu. Lalle ne Allah ba Ya son wanda ya kasance mai yawan ha'inci mai yawan zunubi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi jayayya domin tunkuɗe wa waɗanda suka yaudari kansu. Lalle ne Allah ba Ya son wanda ya kasance mai yawan ha'inci mai yawan zunubi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ka yi jãyayya dõmin tunkuɗe wa waɗanda suka yaudari kansu. Lalle ne Allah ba Ya son wanda ya kasance mai yawan hã'inci mai yawan zunubi |