Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 13 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿تِلۡكَ حُدُودُ ٱللَّهِۚ وَمَن يُطِعِ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ يُدۡخِلۡهُ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ خَٰلِدِينَ فِيهَاۚ وَذَٰلِكَ ٱلۡفَوۡزُ ٱلۡعَظِيمُ ﴾
[النِّسَاء: 13]
﴿تلك حدود الله ومن يطع الله ورسوله يدخله جنات تجري من تحتها﴾ [النِّسَاء: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗancan iyakokin Allah ne. Wanda ya yi ɗa'a ga Allah da Manzon Sa, (Allah) zai shigar da shi gidajen Aljanna (waɗanda) ɗoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, kuma wannan shi ne rabo babba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan iyakokin Allah ne. Wanda ya yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, (Allah) zai shigar da shi gidajen Aljanna (waɗanda) ɗoramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, kuma wannan shi ne rabo babba |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗancan iyãkõkin Allah ne. Wanda ya yi ɗã'a ga Allah da ManzonSa, (Allah) zai shigar da shi gidãjen Aljanna (waɗanda) ɗõramu suna gudana daga ƙarƙashinsu, suna madawwama a cikinsu, kuma wannan shi ne rabo babba |