×

Kuma kunã da rabin abin da mãtanku na aure suka bari idan 4:12 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:12) ayat 12 in Hausa

4:12 Surah An-Nisa’ ayat 12 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 12 - النِّسَاء - Page - Juz 4

﴿۞ وَلَكُمۡ نِصۡفُ مَا تَرَكَ أَزۡوَٰجُكُمۡ إِن لَّمۡ يَكُن لَّهُنَّ وَلَدٞۚ فَإِن كَانَ لَهُنَّ وَلَدٞ فَلَكُمُ ٱلرُّبُعُ مِمَّا تَرَكۡنَۚ مِنۢ بَعۡدِ وَصِيَّةٖ يُوصِينَ بِهَآ أَوۡ دَيۡنٖۚ وَلَهُنَّ ٱلرُّبُعُ مِمَّا تَرَكۡتُمۡ إِن لَّمۡ يَكُن لَّكُمۡ وَلَدٞۚ فَإِن كَانَ لَكُمۡ وَلَدٞ فَلَهُنَّ ٱلثُّمُنُ مِمَّا تَرَكۡتُمۚ مِّنۢ بَعۡدِ وَصِيَّةٖ تُوصُونَ بِهَآ أَوۡ دَيۡنٖۗ وَإِن كَانَ رَجُلٞ يُورَثُ كَلَٰلَةً أَوِ ٱمۡرَأَةٞ وَلَهُۥٓ أَخٌ أَوۡ أُخۡتٞ فَلِكُلِّ وَٰحِدٖ مِّنۡهُمَا ٱلسُّدُسُۚ فَإِن كَانُوٓاْ أَكۡثَرَ مِن ذَٰلِكَ فَهُمۡ شُرَكَآءُ فِي ٱلثُّلُثِۚ مِنۢ بَعۡدِ وَصِيَّةٖ يُوصَىٰ بِهَآ أَوۡ دَيۡنٍ غَيۡرَ مُضَآرّٖۚ وَصِيَّةٗ مِّنَ ٱللَّهِۗ وَٱللَّهُ عَلِيمٌ حَلِيمٞ ﴾
[النِّسَاء: 12]

Kuma kunã da rabin abin da mãtanku na aure suka bari idan rẽshe bai kasance gare su ba. Sa'an nan idan rẽshe ya kasance gare su, to, kunã da rubu'i (ɗaya daga cikin kashi huɗu) daga abin da suka barin, daga bãyan wasiyya wadda suka yi kõ kuma bãshi. (Sũ) kuma suna da rubu'i daga abin da kuka bari idan rẽshe bai kasance ba gare ku, idan kuwa rẽshe ya kasance gare ku, to, sunã da sumuni (ɗaya daga cikin kashi takwas) daga abin da kuka bari, daga bãyan wasiyya wadda kuka yi kõ kuwa bãshi. Idan wani namiji ya kasance ana gãdon sa bisa kalãla, ko kuwa wata mace alhãli kuwa yana da ɗan'uwa kõ 'yar'uwa* to, kõwane ɗaya daga cikinsu yana da sudusi (ɗaya daga cikin kashi shida), sai idan sun kasance mafi yawa daga wannan, to, sũ abõkan tãrayya ne a cikinsulusi (ɗaya bisa uku), daga bãyan wasiyya wadda aka yi kõ kuma bãshi. Bã da yana mai cũtarwa ba, ga wasiyya, daga Allah. Kuma Allah Masani ne Mai haƙuri

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ولكم نصف ما ترك أزواجكم إن لم يكن لهن ولد فإن كان, باللغة الهوسا

﴿ولكم نصف ما ترك أزواجكم إن لم يكن لهن ولد فإن كان﴾ [النِّسَاء: 12]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma kuna da rabin abin da matanku na aure suka bari idan reshe bai kasance gare su ba. Sa'an nan idan reshe ya kasance gare su, to, kuna da rubu'i (ɗaya daga cikin kashi huɗu) daga abin da suka barin, daga bayan wasiyya wadda suka yi ko kuma bashi. (Su) kuma suna da rubu'i daga abin da kuka bari idan reshe bai kasance ba gare ku, idan kuwa reshe ya kasance gare ku, to, suna da sumuni (ɗaya daga cikin kashi takwas) daga abin da kuka bari, daga bayan wasiyya wadda kuka yi ko kuwa bashi. Idan wani namiji ya kasance ana gadon sa bisa kalala, ko kuwa wata mace alhali kuwa yana da ɗan'uwa ko 'yar'uwa* to, kowane ɗaya daga cikinsu yana da sudusi (ɗaya daga cikin kashi shida), sai idan sun kasance mafi yawa daga wannan, to, su abokan tarayya ne a cikinsulusi (ɗaya bisa uku), daga bayan wasiyya wadda aka yi ko kuma bashi. Ba da yana mai cutarwa ba, ga wasiyya, daga Allah. Kuma Allah Masani ne Mai haƙuri
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma kuna da rabin abin da matanku na aure suka bari idan reshe bai kasance gare su ba. Sa'an nan idan reshe ya kasance gare su, to, kuna da rubu'i (ɗaya daga cikin kashi huɗu) daga abin da suka barin, daga bayan wasiyya wadda suka yi ko kuma bashi. (Su) kuma suna da rubu'i daga abin da kuka bari idan reshe bai kasance ba gare ku, idan kuwa reshe ya kasance gare ku, to, suna da sumuni (ɗaya daga cikin kashi takwas) daga abin da kuka bari, daga bayan wasiyya wadda kuka yi ko kuwa bashi. Idan wani namiji ya kasance ana gadon sa bisa kalala, ko kuwa wata mace alhali kuwa yana da ɗan'uwa ko 'yar'uwa to, kowane ɗaya daga cikinsu yana da sudusi (ɗaya daga cikin kashi shida), sai idan sun kasance mafi yawa daga wannan, to, su abokan tarayya ne a cikinsulusi (ɗaya bisa uku), daga bayan wasiyya wadda aka yi ko kuma bashi. Ba da yana mai cutarwa ba, ga wasiyya, daga Allah. Kuma Allah Masani ne Mai haƙuri
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma kunã da rabin abin da mãtanku na aure suka bari idan rẽshe bai kasance gare su ba. Sa'an nan idan rẽshe ya kasance gare su, to, kunã da rubu'i (ɗaya daga cikin kashi huɗu) daga abin da suka barin, daga bãyan wasiyya wadda suka yi kõ kuma bãshi. (Sũ) kuma suna da rubu'i daga abin da kuka bari idan rẽshe bai kasance ba gare ku, idan kuwa rẽshe ya kasance gare ku, to, sunã da sumuni (ɗaya daga cikin kashi takwas) daga abin da kuka bari, daga bãyan wasiyya wadda kuka yi kõ kuwa bãshi. Idan wani namiji ya kasance ana gãdon sa bisa kalãla, ko kuwa wata mace alhãli kuwa yana da ɗan'uwa kõ 'yar'uwa to, kõwane ɗaya daga cikinsu yana da sudusi (ɗaya daga cikin kashi shida), sai idan sun kasance mafi yawa daga wannan, to, sũ abõkan tãrayya ne a cikinsulusi (ɗaya bisa uku), daga bãyan wasiyya wadda aka yi kõ kuma bãshi. Bã da yana mai cũtarwa ba, ga wasiyya, daga Allah. Kuma Allah Masani ne Mai haƙuri
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek