Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 14 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿وَمَن يَعۡصِ ٱللَّهَ وَرَسُولَهُۥ وَيَتَعَدَّ حُدُودَهُۥ يُدۡخِلۡهُ نَارًا خَٰلِدٗا فِيهَا وَلَهُۥ عَذَابٞ مُّهِينٞ ﴾
[النِّسَاء: 14]
﴿ومن يعص الله ورسوله ويتعد حدوده يدخله نارا خالدا فيها وله عذاب﴾ [النِّسَاء: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya saɓa wa Allah da Manzon Sa, kuma ya ƙetare iyakokin Sa, zai shigarda shi wuta, yana madawwami a cikinta, kuma yana da wata azaba mai walakantarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya saɓa wa Allah da ManzonSa, kuma ya ƙetare iyakokinSa, zai shigarda shi wuta, yana madawwami a cikinta, kuma yana da wata azaba mai walakantarwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya sãɓã wa Allah da ManzonSa, kuma ya ƙẽtare iyãkõkinSa, zai shigarda shi wuta, yana madawwami a cikinta, kuma yana da wata azãba mai walãkantarwa |