×

Kuma waɗanda (mazã biyu) suka je mata* daga ku, to, ku cũtar 4:16 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:16) ayat 16 in Hausa

4:16 Surah An-Nisa’ ayat 16 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 16 - النِّسَاء - Page - Juz 4

﴿وَٱلَّذَانِ يَأۡتِيَٰنِهَا مِنكُمۡ فَـَٔاذُوهُمَاۖ فَإِن تَابَا وَأَصۡلَحَا فَأَعۡرِضُواْ عَنۡهُمَآۗ إِنَّ ٱللَّهَ كَانَ تَوَّابٗا رَّحِيمًا ﴾
[النِّسَاء: 16]

Kuma waɗanda (mazã biyu) suka je mata* daga ku, to, ku cũtar da su, sa'an nan idan sun tũba kuma suka kyautata hãlãyensu, sai ku kau da kai da ga barinsu. Lalle ne Allah Yã kasance Mai kaɓar tũba ne, Mai jin ƙai

❮ Previous Next ❯

ترجمة: واللذان يأتيانها منكم فآذوهما فإن تابا وأصلحا فأعرضوا عنهما إن الله كان, باللغة الهوسا

﴿واللذان يأتيانها منكم فآذوهما فإن تابا وأصلحا فأعرضوا عنهما إن الله كان﴾ [النِّسَاء: 16]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma waɗanda (maza biyu) suka je mata* daga ku, to, ku cutar da su, sa'an nan idan sun tuba kuma suka kyautata halayensu, sai ku kau da kai da ga barinsu. Lalle ne Allah Ya kasance Mai kaɓar tuba ne, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda (maza biyu) suka je mata daga ku, to, ku cutar da su, sa'an nan idan sun tuba kuma suka kyautata halayensu, sai ku kau da kai da ga barinsu. Lalle ne Allah Ya kasance Mai kaɓar tuba ne, Mai jin ƙai
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma waɗanda (mazã biyu) suka je mata daga ku, to, ku cũtar da su, sa'an nan idan sun tũba kuma suka kyautata hãlãyensu, sai ku kau da kai da ga barinsu. Lalle ne Allah Yã kasance Mai kaɓar tũba ne, Mai jin ƙai
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek