Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 17 - النِّسَاء - Page - Juz 4
﴿إِنَّمَا ٱلتَّوۡبَةُ عَلَى ٱللَّهِ لِلَّذِينَ يَعۡمَلُونَ ٱلسُّوٓءَ بِجَهَٰلَةٖ ثُمَّ يَتُوبُونَ مِن قَرِيبٖ فَأُوْلَٰٓئِكَ يَتُوبُ ٱللَّهُ عَلَيۡهِمۡۗ وَكَانَ ٱللَّهُ عَلِيمًا حَكِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 17]
﴿إنما التوبة على الله للذين يعملون السوء بجهالة ثم يتوبون من قريب﴾ [النِّسَاء: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Abar da take tuba kawai ga Allah, ita ce ga waɗanda suke aikatawar mugun aiki da jahilci sa'an nan su tuba nan kusa* to, waɗannan Allah Yana karɓar tu barsu kuma Allah Ya kasance Masani ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Abar da take tuba kawai ga Allah, ita ce ga waɗanda suke aikatawar mugun aiki da jahilci sa'an nan su tuba nan kusa to, waɗannan Allah Yana karɓar tu barsu kuma Allah Ya kasance Masani ne, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Abar da take tũba kawai ga Allah, ita ce ga waɗanda suke aikatãwar mugun aiki da jãhilci sa'an nan su tũba nan kusa to, waɗannan Allah Yanã karɓar tũ barsu kuma Allah Yã kasance Masani ne, Mai hikima |