Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 161 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿وَأَخۡذِهِمُ ٱلرِّبَوٰاْ وَقَدۡ نُهُواْ عَنۡهُ وَأَكۡلِهِمۡ أَمۡوَٰلَ ٱلنَّاسِ بِٱلۡبَٰطِلِۚ وَأَعۡتَدۡنَا لِلۡكَٰفِرِينَ مِنۡهُمۡ عَذَابًا أَلِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 161]
﴿وأخذهم الربا وقد نهوا عنه وأكلهم أموال الناس بالباطل وأعتدنا للكافرين منهم﴾ [النِّسَاء: 161]
Abubakar Mahmood Jummi Da karɓarsu ga riba, alhali kuwa an hana su daga gare ta, da cin su ga dukiyar mutane daƙarya. Kuma Muka yi tattali, domin kafirai, azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Da karɓarsu ga riba, alhali kuwa an hana su daga gare ta, da cin su ga dukiyar mutane daƙarya. Kuma Muka yi tattali, domin kafirai, azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Da karɓarsu ga riba, alhãli kuwa an hana su daga gare ta, da cin su ga dũkiyar mutãne daƙarya. Kuma Muka yi tattali, dõmin kãfirai, azãba mai raɗaɗi |