×

Amma tabbatattu* a cikin ilmi daga gare su, da mũminai, suna ĩmani 4:162 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:162) ayat 162 in Hausa

4:162 Surah An-Nisa’ ayat 162 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 162 - النِّسَاء - Page - Juz 6

﴿لَّٰكِنِ ٱلرَّٰسِخُونَ فِي ٱلۡعِلۡمِ مِنۡهُمۡ وَٱلۡمُؤۡمِنُونَ يُؤۡمِنُونَ بِمَآ أُنزِلَ إِلَيۡكَ وَمَآ أُنزِلَ مِن قَبۡلِكَۚ وَٱلۡمُقِيمِينَ ٱلصَّلَوٰةَۚ وَٱلۡمُؤۡتُونَ ٱلزَّكَوٰةَ وَٱلۡمُؤۡمِنُونَ بِٱللَّهِ وَٱلۡيَوۡمِ ٱلۡأٓخِرِ أُوْلَٰٓئِكَ سَنُؤۡتِيهِمۡ أَجۡرًا عَظِيمًا ﴾
[النِّسَاء: 162]

Amma tabbatattu* a cikin ilmi daga gare su, da mũminai, suna ĩmani da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar daga gabãninka, madalla da masu tsai da salla, da mãsu bãyar da zakka, da mãsu ĩmãni daAllah da Rãnar Lãhira. Waɗannan zã Mu bã su lãda mai girma

❮ Previous Next ❯

ترجمة: لكن الراسخون في العلم منهم والمؤمنون يؤمنون بما أنـزل إليك وما أنـزل, باللغة الهوسا

﴿لكن الراسخون في العلم منهم والمؤمنون يؤمنون بما أنـزل إليك وما أنـزل﴾ [النِّسَاء: 162]

Abubakar Mahmood Jummi
Amma tabbatattu* a cikin ilmi daga gare su, da muminai, suna imani da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar daga gabaninka, madalla da masu tsai da salla, da masu bayar da zakka, da masu imani daAllah da Ranar Lahira. Waɗannan za Mu ba su lada mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Amma tabbatattu a cikin ilmi daga gare su, da muminai, suna imani da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar daga gabaninka, madalla da masu tsai da salla, da masu bayar da zakka, da masu imani daAllah da Ranar Lahira. Waɗannan za Mu ba su lada mai girma
Abubakar Mahmoud Gumi
Amma tabbatattu a cikin ilmi daga gare su, da mũminai, suna ĩmani da abin da aka saukar zuwa gare ka, da abin da aka saukar daga gabãninka, madalla da masu tsai da salla, da mãsu bãyar da zakka, da mãsu ĩmãni daAllah da Rãnar Lãhira. Waɗannan zã Mu bã su lãda mai girma
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek