Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 164 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿وَرُسُلٗا قَدۡ قَصَصۡنَٰهُمۡ عَلَيۡكَ مِن قَبۡلُ وَرُسُلٗا لَّمۡ نَقۡصُصۡهُمۡ عَلَيۡكَۚ وَكَلَّمَ ٱللَّهُ مُوسَىٰ تَكۡلِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 164]
﴿ورسلا قد قصصناهم عليك من قبل ورسلا لم نقصصهم عليك وكلم الله﴾ [النِّسَاء: 164]
Abubakar Mahmood Jummi Da wasu Manzanni, haƙi ƙa, Mun ba da labarinsu a gare ka daga gabani, da wasu manzanni waɗanda ba Mu ba da labarinsu ba a gare ka, kuma Allah Ya yi magana da Musa, magana sosai |
Abubakar Mahmoud Gumi Da wasu Manzanni, haƙi ƙa, Mun ba da labarinsu a gare ka daga gabani, da wasu manzanni waɗanda ba Mu ba da labarinsu ba a gare ka, kuma Allah Ya yi magana da Musa, magana sosai |
Abubakar Mahmoud Gumi Da wasu Manzanni, haƙĩ ƙa, Mun bã da lãbarinsu a gare ka daga gabãni, da wasu manzanni waɗanda ba Mu bã da lãbãrinsu ba a gare ka, kuma Allah Yã yi magana da Mũsã, magana sõsai |