×

Lalle ne Mu, Mun* yi wahayi zuwa gare ka, kamar yadda Muka 4:163 Hausa translation

Quran infoHausaSurah An-Nisa’ ⮕ (4:163) ayat 163 in Hausa

4:163 Surah An-Nisa’ ayat 163 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 163 - النِّسَاء - Page - Juz 6

﴿۞ إِنَّآ أَوۡحَيۡنَآ إِلَيۡكَ كَمَآ أَوۡحَيۡنَآ إِلَىٰ نُوحٖ وَٱلنَّبِيِّـۧنَ مِنۢ بَعۡدِهِۦۚ وَأَوۡحَيۡنَآ إِلَىٰٓ إِبۡرَٰهِيمَ وَإِسۡمَٰعِيلَ وَإِسۡحَٰقَ وَيَعۡقُوبَ وَٱلۡأَسۡبَاطِ وَعِيسَىٰ وَأَيُّوبَ وَيُونُسَ وَهَٰرُونَ وَسُلَيۡمَٰنَۚ وَءَاتَيۡنَا دَاوُۥدَ زَبُورٗا ﴾
[النِّسَاء: 163]

Lalle ne Mu, Mun* yi wahayi zuwa gare ka, kamar yadda Muka yi wahayi zuwa ga Nũhu da annabãwa daga bãyansa. Kuma Mun yi wahayi zuwa ga Ibrãhĩma da Ismã'ĩla da Is'hãƙa da Yaƙũbu da jĩkõki da ĩsa da Ayũba da Yũnusa da Hãruna da Sulaimãn. Kuma Mun bai wa Dãwũda zabũra

❮ Previous Next ❯

ترجمة: إنا أوحينا إليك كما أوحينا إلى نوح والنبيين من بعده وأوحينا إلى, باللغة الهوسا

﴿إنا أوحينا إليك كما أوحينا إلى نوح والنبيين من بعده وأوحينا إلى﴾ [النِّسَاء: 163]

Abubakar Mahmood Jummi
Lalle ne Mu, Mun* yi wahayi zuwa gare ka, kamar yadda Muka yi wahayi zuwa ga Nuhu da annabawa daga bayansa. Kuma Mun yi wahayi zuwa ga Ibrahima da Isma'ila da Is'haƙa da Yaƙubu da jikoki da isa da Ayuba da Yunusa da Haruna da Sulaiman. Kuma Mun bai wa Dawuda zabura
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne Mu, Mun yi wahayi zuwa gare ka, kamar yadda Muka yi wahayi zuwa ga Nuhu da annabawa daga bayansa. Kuma Mun yi wahayi zuwa ga Ibrahima da Isma'ila da Is'haƙa da Yaƙubu da jikoki da isa da Ayuba da Yunusa da Haruna da Sulaiman. Kuma Mun bai wa Dawuda zabura
Abubakar Mahmoud Gumi
Lalle ne Mu, Mun yi wahayi zuwa gare ka, kamar yadda Muka yi wahayi zuwa ga Nũhu da annabãwa daga bãyansa. Kuma Mun yi wahayi zuwa ga Ibrãhĩma da Ismã'ĩla da Is'hãƙa da Yaƙũbu da jĩkõki da ĩsa da Ayũba da Yũnusa da Hãruna da Sulaimãn. Kuma Mun bai wa Dãwũda zabũra
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek