Quran with Hausa translation - Surah An-Nisa’ ayat 165 - النِّسَاء - Page - Juz 6
﴿رُّسُلٗا مُّبَشِّرِينَ وَمُنذِرِينَ لِئَلَّا يَكُونَ لِلنَّاسِ عَلَى ٱللَّهِ حُجَّةُۢ بَعۡدَ ٱلرُّسُلِۚ وَكَانَ ٱللَّهُ عَزِيزًا حَكِيمٗا ﴾
[النِّسَاء: 165]
﴿رسلا مبشرين ومنذرين لئلا يكون للناس على الله حجة بعد الرسل وكان﴾ [النِّسَاء: 165]
Abubakar Mahmood Jummi Manzanni masu bayar da bushara kuma masu gargaɗi domin kada wata hujja ta kasance ga mutane a kan Allah bayan Manzannin. Kuma Allah ya kasance Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Manzanni masu bayar da bushara kuma masu gargaɗi domin kada wata hujja ta kasance ga mutane a kan Allah bayan Manzannin. Kuma Allah ya kasance Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Manzanni mãsu bãyar da bushãra kuma mãsu gargaɗi dõmin kada wata hujja ta kasance ga mutãne a kan Allah bãyan Manzannin. Kuma Allah yã kasance Mabuwãyi, Mai hikima |